Numbers 16:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku nisanci wannan taro, gama yanzu nan zan hallaka su.” Sai Musa da Haruna suka fāɗi rubda ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُو كُجَا بَايَ دَغَ وَنَّنْ جَمَعَ، دُواْمِنْ إِنْ هَلَّكَرْ دَسُو غَبَاطَيَ نَنْ دَنَنْ؞» سَيْ سُكَ ڢَاطِ دَ ڢُسْكَرْسُ حَرْ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku nisanci wannan taro, gama yanzun nan zan hallaka su.” Sai suka fāɗi rubda ciki.