Numbers 16:47 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Haruna ya yi kamar yadda Musa ya faษ—a, ya ruga a guje zuwa tsakiyar taron. An riga an fara annobar a cikin mutane, amma Haruna ya miฦ™a turaren ya kuma yi kafara dominsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูุณูŽุบูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุŒ ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆูŽ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ูŠูŽูŠูุž ูŠูŽุชูŽุงุดู ุงู”ูŽุบูุฌูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ ุชูŽุงุฑููˆุงู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ุŒ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุจูŽู„ูŽุนูู†ู’ ูŠูŽุง ุฑูุบูŽุง ูŠูŽุง ฺขูŽุงุฑูŽุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุณูŽุง ุชูุฑูŽุงุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑู’ูˆูŽุดูู†ู’ ูˆูุชูŽุงุŒ ูŠูŽูŠู ฺงูŽูฐุนูุฏูŽ ุชูŽุทูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูŽูƒูู†ู’ ุฐูู†ููˆุจูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Haruna ya ษ—auko farantin turaren, ya yi yadda Musa ya ce. Ya sheฦ™a a guje a tsakiyar taron jama'a. Amma an riga an fara annobar a cikin jama'a. Sai ya zuba turare, ya yi kafara domin jama'a.