Numbers 16:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kuma ce wa Kora, “Yanzu ku saurara, ku Lawiyawa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَسَاكٜىٰ ثٜىٰ وَ ڧَارُونَ «يَنْذُ كُكَسَ كُنّٜىٰ، يَا كُو لَوِيَاوَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya ci gaba da magana da Kora. “Ku Lawiyawa ku kasa kunne!