Numbers 16:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, bai ishe ku ba, cewa Allah na Israโila, ya keษe ku daga sauran jamaโar Israโilawa, ya kuma kawo ku kusa da shi don ku yi aiki a tabanakul na Ubangiji, ku kuma tsaya a gaba jamaโa don ku yi musu aiki?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุบูููููููุ ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจู ููููฐ ููููุฏู ููููููููฐูู ูููู ุฏู ููููููฐูปูููฐูู ุฏูุบู ุณูููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููุงู ูููู ุบููู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจู ููููฐ ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุฑููู ูููู ููุณูุฏูุดู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุนูููููููุณู ุนูุซููููู ุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑูุณูุ ูููุงู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุจู ููููฐ ุฏู ููููููููฐูู ููุฏฺูููงู ู
ููู ุนููููููู ุญูุฏูู
ู ุงููู
ูุฏูุฏููู ุณูููุฑููู ุฌูู
ูุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna ganin wannan ฦaramar magana ce, wato cewa Allah na Isra'ila ya keษe ku daga cikin jama'ar Isra'ila domin ya kawo ku kusa da shi, ku yi aiki a alfarwar sujada ta Ubangiji, ku kuma tsaya a gaban jama'a don ku yi musu aiki?