Numbers 17:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan an ce duk wanda ya zo kusa da tabanakul na Ubangiji zai mutu, ai rayuwarmu kamar mun mutu ke nan.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูƒูุณูŽุฏูŽ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ู…ูุชูุŒ ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฏููƒูŽู†ู’ู…ู ู…ูู†ู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda ya kusaci alfarwa ta sujada ta Ubangiji, zai mutu. Ashe, dukanmu za mu mutu ke nan!โ€