Numbers 17:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Musa ya yi magana da Israโilawa, sai shugabanninsu suka ba shi sanduna goma sha biyu, sanda ษaya don shugaba, bisa ga gidajen kakanninsu, sandan Haruna kuma yana a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ุฏููููู ุดููุบูุจููููููุณู ุณููู ุจูุงุดู ุณูููุฏูุง ุทููู ุทูููุ ููุชููุงู ุณูููุฏูุง ุทููู ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุดููุบูุจูุง ุจูุณูุบู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ููุงูููููููุณูุ ุณูููุฏููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจููู ููููฐููููุ ุณูููุฏููู ูููฐุฑูููู ูููู ุซููููู ุณูููุฏููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจููู ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya yi magana da Isra'ilawa. Sai dukan shugabanninsu suka ba shi sanda ษaya ษaya, sanda ษaya daga kowane shugaba bisa ga gidajen kakanninsu, sanduna goma sha biyu ke nan. Sandan Haruna yana cikin sandunan.