Numbers 18:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na ba ka duk man zaitun mafi kyau, da ruwan inabi mafi kyau duka, da hatsi mafi kyau duka na nunan farinsu da suke bayarwa ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ كُمَ بَاكُ دُكَنْ أَبُبُوَ مَڢِے ݣَوْ وَطَنْدَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ مِيڧَ مِنِ، وَتُواْ نُونً ڢَارِ نَمَنْ ظَيْتُنْ دَ نَضُوً إِنَبِے دَ كُمَ نَهَڟِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Duk mai mafi kyau, da ruwan inabi mafi kyau duka, da hatsi mafi kyau duka na nunan fari, waɗanda suke bayarwa ga Ubangiji, na ba ku.