Numbers 18:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan nunan fari na ฦasar da suke kawo wa Ubangiji, zai zama naka. Kowa da yake da tsarki a gidanka zai iya ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ููููู ฺขูุงุฑู ููุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงููู ุนฺูงูุณูุฑูุณู ููุทูููุฏู ุณููู ูููฐููุงููู ููููููููฐูู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ููุงููุ ุนูุซููููู ุบูุฏูููููุ ุฏููู ููููุฏู ููููููฐ ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุง ุฐููู ุนูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nunan fari na dukan amfanin gonarsu wanda suke kawowa ga Ubangiji, zai zama naka. Duk wanda yake da tsarki a gidanka zai iya cinsa.