Numbers 18:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kawo ’yan’uwanka Lawiyawa daga kabilar kakanka tare da kai, don su taimake ka sa’ad da kai da ’ya’yanka kuke hidima a gaban Tentin Sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكَٰوُاْ یَنْعُوَنْكَ نَظُرِيَرْ لَوِ، وَتُواْ غِدَنْ كَكَنْكَ، دُواْمِنْ سُتَيْمَكٜىٰكَ؞ ذَاسُيِ حِدِمَ تَرٜىٰدَكَيْ، يَايِنْ دَكَيْ دَ یَیَنْكَ مَظَا كُكٜىٰيِنْ حِدِمَ عَتٜىٰنْتِنْ شَيْدَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kawo 'yan'uwanka tare da kai, wato kabilar Lawi, kakanka, don su yi muku aiki sa'ad da kai da 'ya'yanka kuke gaban alfarwa ta sujada.