Numbers 18:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa ne za su yi aikin Tentin Sujada, su kuma ษ—auki nauyin kowane laifin da aka aikata a wurin. Wannan za tฤƒ zama dawwammamiyar farilla ce daga yanzu har tsararraki masu zuwa. Ba za su sami gฤdo a cikin Israโ€™ilawa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู„ูŽูˆููŠูŽุงูˆูŽุง ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ุฐูŽุงุณููŠู ุญูุฏูู…ูŽ ุนูŽุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ุž ุฐูŽุงุณู ูƒูู…ูŽ ุทูŽูˆู’ูƒู ุงู”ูŽู„ู’ุญูŽูƒูู†ู’ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏูŽ ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฏูู†ู’ุฏูู†ู’ุฏูู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ฺŸูŽุงุฑูŽุฑู‘ูŽูƒูู†ู’ูƒูุž ู„ูŽูˆููŠูŽุงูˆูŽุง ูƒููˆูŽ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุณูŽุงู…ู ุบูŽุงุฏููˆุงู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุง ุจูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Lawiyawa ne kaษ—ai za su yi aikin alfarwa ta sujada, wannan alhakinsu ne. Wajibi ne kuma ga zuriyarsu a kowane lokaci. Lawiyawa ba su da gฤdo tare da Isra'ilawa.