Numbers 18:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a lissafta hadayarku kamar hatsin da aka sussuka daga masussuka, ko ruwan inabi daga wurin matsewar inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ بَايَرْوَ ذَاعَ لِسَّڢْتَاتَ كَمَرْ بَايَرْوَ وَدَّ مَنُواْمِ يَيِ، وَتُواْ بَايَرْوَ تَسَابُوانْ حَڟِ دَ تَسَابُوانْ ضُوً إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a lasafta hadayarku ta ɗagawa kamar hatsinku ne da kuka sussuka a masussuka, da kuma kamar cikakken amfanin ruwan inabin da kuka samu a wurin matsewar inabinku.