Numbers 18:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka faɗa wa Lawiyawa cewa, ‘Sa’ad da kuka miƙa sashi mafi kyau, za a lissafta shi a matsayin abin da ya fito daga masussuka, ko wurin matsewar ruwan inabi ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ كُكَ كٜىٰٻٜىٰ سَاشٜىٰ مَڢِے ݣَوْ دَغَ ثِكِنْسُ، ذَاعَ لِسَّڢْتَا سَوْرَنْ غَ لَوِيَاوَا كَمَرْ يَدَّ مَنُواْمِ يَكَنْ رِڧٜىٰ سَوْرَنْ حَڟِ دَ ضُوً إِنَبِے بَايَنْدَ يَبَايَرْدَ زَكَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka kuwa sai ka ce musu, ‘Sa'ad da kuka ɗaga mafi kyau daga cikinta duka, sai ragowar ta zama ta Lawiyawa kamar abin da ya fito daga masussuka, da wurin matsewar inabinsu.