Numbers 18:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kai da gidanka, za ku iya cin abin da ya rage a koโina, gama ladan aikinku ne a Tentin Sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ุฏู ุนููููููููู ุฐูุงูู ุนููู ููุซู ุณูููุฑููู ุนููููุงูุนูููุ ุบูู
ูุง ุฑูุจููุงูููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุนููููููู ุญูุฏูู
ูุฑู ุฏู ููููููฐูู ุนูุชูููฐููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku iya cinta ko'ina da kuka ga dama, ku da iyalan gidajenku, gama ladanku ke nan saboda aikin da kuke yi a alfarwa ta sujada.