Numbers 18:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin miƙa masa sashi mafi kyau, ba za ku zama masu laifi a wannan batu ba; ta haka ba za ku ƙazantar da tsarkakakkun hadayu na Isra’ilawa ba, ba kuwa za ku mutu ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكُ جَٰوُاْ وَكَنْكُ ذُنُوبِ سَعَدَّ كُكَثِ وَنَّنْبَ، عِدَنْ دَيْ كُكَ مِيڧَ مَڢِے ݣَوْ دَغَ ثِكِنْسَ؞ عَمَّا كَدَ كُيِ بَنْظَ دَ بَيٜىٰ بَيٜىٰ مَاسُ ڟَرْكِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا تَوُرِنْ ثِنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ نَ يَهْوٜىٰهْ ؞ عِدَنْ كُنْيِ حَكَ، ذَاعَ كَشٜىٰكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuwa za ta zama muku sanadin zunubi ba, in dai har kuka ɗaga mafi kyau duka. Ba za ku ɓata tsarkakakkun abubuwa na Isra'ilawa ba, don kada ku mutu.’ ”