Numbers 18:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su haษ—a hannu tare da kai su ษ—auki nauyin lura da Tentin Sujada, dukan ayyuka a Tenti, ba kuma wanda zai zo kusa da inda kake.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงุณู ุญูŽุทูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณููŠู ู‡ูุฏูู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ุนูŽุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุณูŽุฏููˆูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽุงุจููˆูŽู†ู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽ ู†ูŽุธูุฑููŠูŽุฑู’ ู„ูŽูˆู ุจูŽ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠููƒูุณูŽ ูŠูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽูƒููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su haษ—a kai da ku su lura da alfarwa ta sujada da dukan aikace-aikace na cikin alfarwar. Kada wani dabam ya kusace ku.