Numbers 19:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Duk wanda ya taɓa gawa, zai kasance da ƙazanta har kwana bakwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُكْ وَنْدَ يَتَٻَ غَاوَرْ مُتُمْ، ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Duk wanda ya taɓa gawa zai ƙazantu har kwana bakwai.