Numbers 19:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga ƙa’idar da za a bi in mutum ya mutu a cikin tenti. Duk wanda ya shiga tentin, kuma duk wanda yake cikinsa, za su zama da ƙazanta har kwana bakwai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَدَّ وَنِ يَمُتُ عَثِكِنْ تٜىٰنْتِ، غَ ڧَٰعِدَرْ دَ ذَاعَ بِے؞ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ عَثِكِ أَ لُواْكَثِنْ مُتُوَرْ، كُواْ وَنْدَ يَشِغَ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْ أَ لُواْكَثِنْ، ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Wannan ita ce ka'ida a kan wanda ya rasu a alfarwa, duk wanda ya shiga alfarwar, da duk wanda yake cikin alfarwar zai ƙazantu har kwana bakwai.