Numbers 19:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma kowane abin da ake zuba kaya, wanda ba shi da murfi a kansa, zai zama da ƙazanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ تُكُنْيَرْ دَتَكٜىٰ عَبُوطٜىٰ، وَدَّ بَعَطَوْرَ مَتَ مُرْڢِ بَ، ذَاتَ ڧَظَنْتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace buɗaɗɗiyarsa kuma wadda ba a rufe ba, za ta ƙazantu.