Numbers 19:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga wanda ya ƙazantu kuwa, a ɗiba toka daga hadaya ta ƙonawa ta tsarkakewa, a zuba a cikin tulu, sa’an nan a zuba ruwa mai gudu a kansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دُواْمِنْ أَڟَبْتَثٜىٰ ڧَظَنْتَتُّ، سَيْ أَطِبَ تُواْكَ دَغَ ثِكِنْ تُواْكَرْ یَرْ سَانِيَرْ دَ عَكَ ڧُواْنٜىٰ دُواْمِنْ ڧَٰعِدَرْ وَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞ ذَاعَ ظُبَ تُواْكَرْ عَثِكِنْ تُكُنْيَ؞ سَعَنً ذَاعَ ظُبَ ضُوَ مَيْ غُدُ عَثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Don a tsarkake ƙazantar, sai a ɗiba daga cikin tokar hadaya don zunubi a cikinsa, sa'an nan a zuba ruwa mai gudu.