Numbers 19:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan wanda yake tsarkakakke, zai ษ—auki hizzob yฤƒ tsoma a ruwa, yฤƒ yayyafa a tentin da dukan kayayyakinsa, da kuma a kan mutanen da suke wurin. Dole kuma yฤƒ yayyafa ruwan a kan duk wanda ya taษ“a ฦ™ashin mutu, ko kabari, ko kuma wanda aka kashe, ko wanda ya yi mutuwa ta Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชู ุจูŽุฐูŽูŠู’ ฺŸููˆุงู’ู…ูŽ ุงู•ูุธููˆุงุจู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุถููˆู‹ุŒ ูŠูŽูŠูŽูŠู‘ูŽฺขูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูœู‰ูฐู†ู’ุชูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ุž ุญูŽูƒูŽูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงุนูŽูŠู ุฏูŽ ู…ูุชูู…ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ฺงูŽุดูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุŒ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุชูŽูปูŽ ุบูŽุงูˆูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽุจูŽุฑูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsarkakakken mutum zai ษ—auki ษ—aษ—ษ—oya ya tsoma a ruwan, ya yayyafa wa alfarwar, da bisa kan dukan kayayyakin da suke ciki, da a kan mutanen da suke a wurin, da kan wanda ya taษ“a ฦ™ashin, ko ya taษ“a wanda aka kashe, ko ya taษ“a gawa, ko kabari.