Numbers 19:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan za tă zama musu dawwammamiyar farilla. “Mutumin da ya yayyafa ruwa na tsarkakewa, shi ma dole yă wanke rigarsa. Duk wanda kuma ya taɓa ruwan tsarkakewa, zai kasance da ƙazanta har yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ ڧَٰعِدَثٜىٰ تَدِنْدِنْدِنْ دُواْمِنْسُ؞ مُتُمِنْدَ يَيَيَّڢَا وَمُتَنٜىٰنْ ضُوً ڟَبْتَثٜىٰوَ شِے مَا ذَيْ وَنْكٜىٰ رِيغُنَنْسَ؞ بَايَنْ حَكَ دُكْ وَنْدَ يَتَٻَ وَنَّنْ ضُوً ڟَبْتَثٜىٰوَ ذَيْ ڧَظَنْتُ حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan zai zama musu ka'ida har abada. Wanda ya yayyafa ruwan tsarkakewa, sai ya wanke tufafinsa, wanda kuma ya taɓa ruwan tsarkakewa zai zama marar tsarki har maraice.