Numbers 19:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, dole firist yă wanke rigunarsa, yă kuma yi wanka. Sa’an nan zai iya shiga cikin sansani, amma zai kasance da ƙazanta har yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ ڢِرِسْتِ ذَيْ وَنْكٜىٰ رِيغُنَنْسَ يَكُمَيِ وَنْكَ دَ ضُوَ؞ بَايَنْ حَكَ ذَيْ عِيَ شِغَ ثِكِنْ ذَنْ‌غُوانْ؞ عَمَّا ذَيْ كَسَنْثٜىٰ مَيْ ڧَظَنْتَا حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai firist ɗin ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, sa'an nan ya shiga zangon. Firist ɗin zai ƙazantu har zuwa maraice.

Recommended Reading