Numbers 19:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole mutumin da ya ƙone ta yă wanke rigunarsa, yă kuma yi wanka, shi ma zai kasance da ƙazanta har yamma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ يَڧُواْنٜىٰ یَرْ سَانِيَرْ طِنْ، شِے مَا ذَيْ وَنْكٜىٰ رِيغُنَنْسَ يَكُمَيِ وَنْكَ دَ ضُوَ؞ شِمَا ذَيْ كَسَنْثٜىٰ مَيْ ڧَظَنْتَا حَرْ يَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuma wanda ya ƙone karsanar, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, shi ma zai ƙazantu har zuwa maraice.