Numbers 2:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wajen yamma kuma sashen Efraim za su yi sansani a ƙarƙashin ƙa’idarsu. Shugaban mutanensa, shi ne Elishama ɗan Ammihud.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ ذَاسُ كَڢَ تٜىٰنْتُنَنْسُ أَغٜىٰڢٜىٰنْ يَمَّ، سُونٜىٰ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ عَڧَرْڧَشِنْ تُوتَرْسُ، بِسَغَ ڧُنْغِيَ ڧُنْغِيَرْسُ؞ شُوغَبَنْ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ شِينٜىٰ عٜىٰلِشَمَ طَنْ أَمِّهُدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙungiyoyin kabilar Ifraimu za su sauka su kafa tutarsu a sashin yamma a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabilar Shugaba Jimilla Ifraimu Elishama ɗan Ammihud 40,500 Manassa Gamaliyel ɗan Fedazur 32,200 Biliyaminu Abidan ɗan Gideyoni 35,400 Jimilla duka, (108,100) dubu ɗari da takwas, da ɗari ɗaya daidai. Ƙungiyoyin Ifraimu za su zama na uku a jerin.