Numbers 2:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kabilar Yahuda za su yi sansani bisa ga ƙa’idarsu a gabas, wajen fitowar rana. Shugaban mutanen Yahuda kuwa shi ne Nashon ɗan Amminadab.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ ذَاسُ كَڢَ تٜىٰنْتُنَنْسُ أَغٜىٰڢٜىٰنْ غَبَسْ وَجٜىٰنْ ڢِتُواْوَرْ رَانَ، سُونٜىٰ ذُرِيَرْ يَهُودَ عَڧَرْڧَشِنْ تُوتَرْسُ، بِسَغَ ڧُنْ‌غِيَ ڧُنْ‌غِيَرْسُ؞ شُوغَبَنْ ذُرِيَرْ يَهُودَ شِينٜىٰ نَشُوانْ طَنْ أَمِّنَدَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙungiyoyin kabilar Yahuza za su sauka su kafa tutarsu a sashin gabas a ƙarƙashin jagorancin shugabanninsu, kamar haka, Kabila Shugaba Jimilla Yahuza Nashon ɗan Amminadab 74,600 Issaka Netanel ɗan Zuwar 54,400 Zabaluna Eliyab ɗan Helon 57,400 Jimilla duka,(186,400) dubu ɗari da tamanin da shida da ɗari huɗu. Ƙungiyoyin kabilar Yahuza su ne za su fara tafiya.