Numbers 2:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ لِسَّڢِنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا أَ ذَنْغُواْ بِسَغَ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ دَ ڧُنْغِيُواْيِنْسُ سُنْ كَيْ دُبُو طَرِے شِدَ دَ دُبُو عُكُ دَ طَرِے بِيَرْ دَ حَمْسِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jimillar yawan Isra'ilawa da aka rubuta su a yadda suke ƙungiya ƙungiya, su dubu ɗari shida da uku da ɗari biyar da hamsin ne (603,550).