Numbers 20:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A watan fari, dukan jamaโar Israโilawa suka iso Hamadan Zin. Suka sauka a Kadesh. A nan ne Miriyam ta mutu, aka kuma bizne ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุชู ฺููขูุฑููููุงูุ ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณูููุฐููุงู ุฏูุงุฌููู ุธูููุ ุณููู ุณููู ฺููขู ุฐูููโุบููุงููุณู ุงูู ููุฏูููฐุดูุ ุงููููุฑููู ููููฐ ู
ูุฑูููู
ู ุชูู
ูุชูุ ููู
ู ุงููููุฑููู ููููฐ ุนููู ุจููููููฐุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dukan taron jama'ar Isra'ilawa suka zo jejin Zin a watan fari, suka sauka a Kadesh. A nan ne Maryamu ta rasu, a nan kuma aka binne ta.