Numbers 20:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da Haruna, suka tara jama’a a gaban dutsen, Musa ya ce musu, “Ku saurara, ku ’yan tawaye, dole mu kawo muku ruwa daga wannan dutse?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُكَ تَارَ جَمَعَ دُكَ أَغَبَنْ دُوڟٜىٰنْ؞ سَعَنً مُوسَٰى يَثٜىٰ مُسُ «كُكَسَ كُنّٜىٰ، يَا كُو یَنْ تَاوَيٜىٰ! دَغَ وَنَّنْ دُوڟٜىٰ كُكٜىٰسُواْ مُڢِتُواْ مُكُ دَ ضُوَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa da Haruna suka sa jama'a su taru a gaban dutsen, sa'an nan Musa ya ce musu, “Ku kasa kunne, ku 'yan tawaye, za mu fito muku da ruwa daga cikin dutsen nan?”