Numbers 20:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya ษaga hannu, ya bugi dutsen sau biyu da sandansa. Ruwa kuwa ya yi ta kwararowa, jamaโa da dabbobinsu suka sha.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููุทูุบู ุญููููููุณู ููุจูุบู ุฏฺูููููฐูู ุณููู ุจููู ุฏู ุณูููุฏูููุ ุณููู ุถููู ู
ููู ูููู ูููปูุฑูููููฐ ุฏูุบู ุฏฺูููููฐููุ ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏู ุฏูุจูููุงูุจูููุณู ุณูููุดูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya ษaga hannu, ya bugi dutsen sau biyu da sandansa, sai ruwa mai yawa ya yi ta kwararowa. Taron jama'a tare da garkunansu suka sha.