Numbers 20:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya aiki manzanni daga Kadesh zuwa wurin sarkin Edom cewa, “Ga abin da ɗan’uwanka Isra’ila ya ce ka san duk irin wahalolin da ya same mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَعَيْكَرْ دَ یَنْ عَيْكَ دَغَ كَدٜىٰشْ ذُوَا وُرِنْ سَرْكِنْ عٜىٰدُوامْ دُواْمِنْ سُثٜىٰ مَسَ، «إِنْجِ طَنْعُوَنْكَ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَا دَيْ سَنْ وَهَلَرْدَ تَسَامٜىٰمُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya aika manzanni daga Kadesh zuwa wurin Sarkin Edom, su ce masa, “In ji ɗan'uwanka, Isra'ila, ka dai san dukan wahalar da ta same mu,