Numbers 20:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kakanninmu sun gangaro zuwa Masar, muka zauna can shekaru da yawa. Masarawa suka wulaฦ™anta mu, da kuma kakanninmu,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุณููƒูŽ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑูŽ ุฐููˆูŽุง ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ู…ููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽุทูœู‰ูฐ ุนูŽุซูŽู†ู’ุž ูƒูŽุง ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ูŽุตูŽุฑูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽ ูˆูู„ูŽฺงูŽู†ู’ุชูŽ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yadda kakanninmu suka gangara zuwa Masar, suka zauna a can da daษ—ewa, da yadda Masarawa suka wahalshe mu, mu da kakanninmu.