Numbers 20:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma da muka yi kuka a gaban Ubangiji, ya kuwa ji mu, sai ya aiko malaโ€™ika, ya fitar da mu daga Masar. โ€œYanzu ga mu a Kadesh, garin da yake kan iyakar yankinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽูŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุฌู ูƒููˆูƒูŽู†ู’ู…ูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž ูŠูŽู†ู’ุฐู ุฏูŽูŠู’ ุบูŽุงู…ููˆ ู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽ ูƒูŽุฏูœู‰ูฐุดู’ุŒ ูˆูŽู†ู ุบูŽุฑูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da muka yi kuka ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji kukanmu, ya aiko mala'ikansa, ya fisshe mu daga Masar. Ga mu nan a Kadesh, garin da yake kan iyakar ฦ™asarka.