Numbers 20:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna roƙonka, ka yarda mana mu bi ta ƙasarka. Ba za mu bi ta wani fili, ko gonar inabi ba, ko mu sha ruwa daga wata rijiya ba. Za mu bi ta babban hanyar sarki, ba kuwa za mu kauce dama, ko hagu ba, har mu wuce yankinka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنَ ضُواْڧُوانْكَ، بَرِ كَيَرْدَ مَنَ مُبِے تَڧَسَرْكَ؞ بَذَامُبِے تَثِكِنْ غُواْنَكِنْكَ بَ، كُواْ غُواْنَكِنْ إِنَبِنْكَبَ؞ بَذَامُ شَا ضُوَ دَغَ وَتَ رِجِيَرْكَبَ؞ ذَامُبِے تَهَنْيَرْ سَرْكِے كَوَيْ، بَذَامُ كَوْثٜىٰ ذُوَا حَنُّنْ هَغُ كُواْ حَنُّنْ دَامَبَ، حَرْ مُڢِتَ دَغَ يَنْكِنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yarda mana mu ratsa ƙasarka, ba za mu bi ta cikin gona, ko gonar inabi ba, ba kuwa za mu sha ruwan rijiyarka ba. Mu dai za mu bi gwadaben sarki, ba za mu kauce dama ko hagu ba, har mu wuce ƙasarka.”