Numbers 20:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake Edom suka ƙi su bar su su ratsa yankinsu, sai Isra’ila suka juya suka janye daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَنٜىٰ سَرْكِنْ عٜىٰدُوامْ يَحَنَ وَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُبِے تَثِكِنْ يَنْكِنْسَ؞ سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ جُويَا سُكَبِے تَوَتَ حَنْيَ سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka Edomawa suka hana Isra'ilawa ratsa ƙasarsu. Sai Isra'ilawa suka kauce musu.