Numbers 20:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Haruna zai rasu. Ba zai shiga ƙasar da na ba Isra’ilawa ba, domin ku biyu, kun ƙi ku bi umarnina a ruwan Meriba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«هَٰرُونَ ذَيْ مُتُ يَبِے كَاكَنِّنْسَ؞ بَذَيْ شِغَ ثِكِنْ ڧَسَرْدَ نَيِ أَلْڧَوَرِ إِنْبَا إِسْرَٰٓءِيلَ بَ، غَمَا كَيْ دَشِ، كُكَ تَيَرْوَ عُمَرْنِنْدَ نَبَاكُ غَمٜىٰدَ ضُوَيٜىٰنْ مٜىٰرِبَ أَ كَدٜىٰشْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Haruna ba zai shiga ƙasar da na alkawarta zan ba Isra'ila ba, zai mutu, gama ku biyun nan kuka tayar wa umarnina a Meriba.