Numbers 20:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da dukan jama’a kuwa suka ji cewa Haruna ya mutu, sai dukan gidan Isra’ila suka yi makoki dominsa har kwana talatin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ دُكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَغَ ثٜىٰ وَ هَٰرُونَ يَمُتُ، سَيْ سُكَيِ مَكُواْكِ دُواْمِنْسَ حَرْ ݣُونَ تَلَاتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da dukan jama'a suka ga Haruna ya rasu, sai duka suka yi makoki dominsa har kwana talatin.