Numbers 20:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa da Haruna suka tashi daga taron, suka tafi ƙofar Tentin Sujada, suka fāɗi rubda ciki, sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana musu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُكَ بَرْ تَارُوانْ جَمَعَ سُكَ ڟَيَ أَغَبَنْ ڧُواْڢَرْ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ، سُكَ ڢَاطِ دَ ڢُسْكَرْسُ حَرْ ڧَسَا؞ سَيْغَا حَصْكٜىٰنْ طَوْكَكَرْ يَهْوٜىٰهْ يَبَيَّنَ أَغَرٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa da Haruna suka bar taron jama'a, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada, suka fāɗi rubda ciki. Ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana a gare su.