Numbers 20:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa ษauki sandanka, kai da Haruna, ษanโuwanka, ku tara jamaโa, ku yi magana da dutsen a gabansu ya ba da ruwan da yake cikinsa. Za ka sa ruwa ya ษuษษugo musu daga dutsen. Ta haka za ka ba taron jamaโa da garkunansu ruwan sha.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุทููููู ุณูููุฏููู ุฏููููู ุฏู ุทูููุนููููููู ูููฐุฑูููู ููุชูุชููุงุฑู ุฌูู
ูุนู ุฏูููุ ุงูู ุนูุฏููุงูู ุฌูู
ูุนูุ ุณููู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุฏฺูููููฐููููู ุซูููฐูู ููุจูุงุฏู ุถููู ุฏูููููููฐ ุซูููููุณูุ ุชูููููููููฐ ุฐูุงูู ฺขูุชูุฑูุฏู ุถููู ุฏูุบู ุฏฺูููููฐ ุฏููุงูู
ูููุณูุ ุถููู ุดูุง ุฏููุงูู
ููู ุฌูู
ูุนู ุฏู ุฏูุจูููุงูุจูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โKa ษauki sandanka, kai da Haruna, ษan'uwanka, ku tara jama'a, ku yi magana da dutsen a gabansu ya ba da ruwan da yake cikinsa. Za ka sa ruwa ya ษuษษugo musu daga dutsen. Ta haka za ka ba taron jama'a da garkunansu ruwan sha.โ