Numbers 20:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya je ya ɗauki sandan kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَتَڢِے يَطَوْكِ سَنْدَا دَغَ غَبَنْ يَهْوٜىٰهْ كَمَرْ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya ɗauki sanda daga gaban Ubangiji kamar yadda ya umarce shi.