Numbers 21:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tashi daga nan, suka sauka kusa da Arnon wanda yake a hamadar da ta miฦe zuwa iyakar Amoriyawa. Arnon shi ne iyakar Mowab, wanda yake tsakanin Mowab da Amoriyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุซููู ุณูููุชูุงุดู ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุณููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ุงููุฑููููุงููุ ุณููููู ุฐูููโุบููุงู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌููู ุฏูููููููฐ ููุณูุฏู ฺงูุณูุฑู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุงุ ุบูู
ูุง ูููุงูุบููู ุงููุฑููููุงูู ุดููููููฐ ุงููููุงููุฑู ู
ููุงูููุจูุ ููุชููุงู ฺูููุงูููู ู
ููุงูููุจู ุฏู ฺงูุณูุฑู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can kuma suka tashi suka sauka hayin Kogin Arnon, wanda yake cikin jeji wanda ya nausa zuwa iyakar Amoriyawa. Gama Arnon shi ne kan iyakar Mowabawa da Amoriyawa.