Numbers 21:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga can, suka gangara zuwa Beyer, wato, rijiyar da Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane duka, zan kuwa ba su ruwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ وُرِنْ سَيْ سُكَ ثِيغَبَدَ تَڢِيَ ذُوَا بٜىٰيٜىٰرْ، وَتُواْ رِجِيَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «كَتَتَّارَ مُتَنٜىٰ وُرِے طَيَ، ذَنْ كُوَبَاسُ ضُوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can suka ci gaba da tafiya zuwa Biyer, wato rijiya wadda Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka tattara mutane wuri ɗaya, zan kuwa ba su ruwa.”