Numbers 21:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa Amoriyawa suka rubuta wannan waƙa game da Heshbon suka ce, “Ku zo mu sāke gina Heshbon, birnin Sihon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِيَسَا مَاسُ بَادَ لَابَرِ أَوَاڧَا سُكَنْثٜىٰ، «ذُواْ ثِكِنْ هٜىٰشْبُوانْ، أَ سَاكٜىٰ غِنَتَ! بَرِ عَكَڢَ بِرْنِنْ سَرْكِے سِهُوانْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka mawaƙa sukan ce, “Ku zo Heshbon, bārin sarki Sihon! Muna so mu ga an sāke gina an kuma fanso shi.