Numbers 21:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka yi wa Allah da Musa gunaguni, suka ce, โ€œMe ya sa kuka fitar da mu daga Masar, kuka kawo mu mu mutu a wannan hamada? Babu abinci! Babu ruwa! Mu dai mun gaji da wannan abinci marar amfani!โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุณููƒูŽ ฺขูŽุงุฑูŽ ุบูู†ูŽุบูู†ู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽู…ููˆ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูู…ูุชู ุงู”ูŽูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุŸ ุบูŽุงุดูุŒ ุจูŽุง ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุจูŽุง ุถููˆูŽ! ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽู†ู‘ูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ูƒูู…ูŽุŒ ู…ูู†ู’ ุบูŽุฌู ุฏูŽุดู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi wa Allah gunaguni, da Musa kuma, suka ce, โ€œMe ya sa kuka fitar da mu daga Masar, kuka kawo mu cikin jeji mu mutu? Gama ba abinci, ba ruwa, mu kuwa mun gundura da wannan abinci marar amfani.โ€