Numbers 21:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen suka zo wurin Musa, suka ce, โMun yi zunubi, da muka yi wa Ubangiji da kai gunaguni. Ka yi adduโa don Ubangiji yฤ ษauke mana macizan nan.โ Saboda haka Musa ya yi adduโa domin mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณูููุฐููุงู ููุฑููู ู
ููุณููฐู ุณูููุซูููฐ ยซู
ููููู ุฐููููุจู ุฏู ู
ููููู ุบูููุบููู ุนููููู ููููููููฐูู ุฏู ููู
ู ุนูููููููุ ุถููุงฺูงู ููููููููฐูู ููุทููููู ููุทูููููู ู
ูุซููุธููู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐู
ูุยป ู
ููุณููฐู ูููู ููุถููุงฺูงูุง ุงููู
ูุฏูุฏููู ุฌูู
ูุนูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'a kuwa suka zo wurin Musa, suka ce, โMun yi zunubi gama mun yi wa Ubangiji gunaguni, mun kuma yi maka. Ka roฦi Ubangiji ya kawar mana da macizan.โ Musa kuwa ya yi roฦo domin jama'ar.