Numbers 22:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Israโilawa suka kama hanya, suka tafi filayen Mowab, a wajen Urdun, a ฦetare Yeriko, suka yi sansani a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณูููุชูุงุดู ุณููู ููุงู
ู ุญููููู ุณููููู ุฐูููโุบููุงู ุงูู ฺขููููููููฐูู ู
ููุงูููุจู ุงููุบูุจูุดููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุณููู ููููููุงูู ููููฐุฑููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka kama tafiya, suka yi zango a filayen Mowab a hayin Urdun daura da Yariko.