Numbers 22:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Ga mutane sun fito daga Masar sun mamaye ƙasar. Ka zo yanzu ka la’anta mini su. Wataƙila ta haka zan yi nasara a kansu, in kuma kore su.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹غَا وَتَ أَلْعُمَّ تَڢِتُواْ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞ سُنْ بَظُو كُواْعِنَ أَ ڢُسْكَرْ دُونِيَا؞ كَذُواْ، كَلَعَنْتَ مِنِسُ؞ وَتَڧِيلَ ذَنْعِيَ يِنْ يَاڧِ دَسُو إِنْكُواْرٜىٰسُ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ga jama'a sun fito daga Masar, sun mamaye ƙasar, ka zo, ka la'anta mini su, watakila zan iya yin yaƙi da su, in kore su!’ ”