Numbers 22:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Balak ya aika waɗansu dattawa masu yawa, masu daraja kuma fiye da na dā.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے بَلَكْ يَسَاكٜىٰ عَيْكٜىٰنْ وَطَنْسُ دَتَّاوَا وَطَنْدَ سُكَڢِے نَڢَرْكُوانْ يَوَ سُكَ كُمَ ڢِسُ دَرَجَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Balak ya sāke aiken dattawa da yawa masu daraja fiye da na dā.