Numbers 22:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Balaโam ya amsa musu ya ce, โKo da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaษan saษanin umarnin Ubangiji Allahna ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูููุนูู
ู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ูู ู
ูุงุณููู ูู ุจููููู ุญูุฏูู
ู ยซูููุงู ุฏูุง ุนูุซูููฐ ุจููููู ุฐูููุจูุงูู ุบูุฏูููุณู ุซูููููฐ ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏู ุธููููุงุฑูููุ ุจูุฐููููู ูููู ุงููุจู ูููุงู ููุทููู ููููุฏู ุฐูููุณูุง ุงููููููุฑููู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bal'amu ya amsa ya ce wa barorin Balak, โKo da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaษan saษanin umarnin Ubangiji Allahna ba.