Numbers 22:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bala’am ya tashi da safe, ya ɗaura wa jakarsa sirdi, ya tafi tare da dattawan Mowab.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَڢٜىٰ سَيْ بَلَعَمْ يَتَاشِ يَشِرْيَ جَكَرْسَ يَهَوْ يَتَڢِے تَرٜىٰدَ دَتَّاوَنْ مُواْوَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe sai Bal'amu ya tashi ya yi wa jakarsa shimfiɗa, ya tafi tare da dattawan Mowab.