Numbers 22:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mala’ikan Ubangiji ya tsaya a wata matsattsiyar hanya tsakanin gonaki inabi biyu, da bango a kowane gefe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ يَڟَيَ أَ عِنْدَ حَنْيَ تَمَڟُ ڟَكَانِنْ بَنْ‌غُوانْ دُوڟٜىٰ بِيُ نَغُواْنَكِنْ إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mala'ikan Ubangiji ya je, ya tsaya a inda hanyar ta yi matsatsi a tsakanin bangayen gonakin inabi.